ha_psa_tq_l2/49/14.txt

14 lines
336 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanene zai zama mai kiwon mutane?",
"body": "Mutuwa zai zama mai kiwon su."
},
{
"title": "Menene zai faru da mutane da safe?",
"body": " Adalai zasu yi mulki a kansu da safe."
},
{
"title": "Menene Allah zai yi wa marubucin?",
"body": "Allah zai 'yantar da rai shi daga ikon lahira; zai karɓe shi."
}
]