[
{
"title": "Menene Dauda ya gane a kan abubuwa da Yahweh yake yi masa?",
"body": "Yahweh na rike da rabon Dauda, yana bashi wurarren jin dadi, kuma yana bashi gado mai ɗaɗi."
}
]