ha_psa_tq_l2/04/01.txt

6 lines
164 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yace ya amsa lokacin da yayi kira?",
"body": "Dauda yayi addu'a wa Allahnsa mai adalci don ya amsa masa lokacin da yayi kira."
}
]