ha_psa_tq_l2/03/03.txt

10 lines
272 B
Plaintext

[
{
"title": "Da mene ne Dauda ya kwatanta Yahweh?",
"body": "Yahweh garkuwa ne gare shi, darajar sha, kuma wanda ke tallafar kaina."
},
{
"title": "Me Yahweh yayi a lokacin da Dauda ya daga muryarsa gare si?",
"body": "Ya amsa daga tsattsarkan dutsen sa."
}
]