ha_psa_tq_l2/98/03.txt

14 lines
473 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya yi kira a tuna?",
"body": "Yahweh ya yi kira a tuna da alƙawarinsa mai aminci da gaskiya ga gidan Isra'ila."
},
{
"title": "Wane ne zai gan nasara Allah Isra'ila?",
"body": "Dukkan iyakokin duniya zasu ga nasarar Allah Isra'ila."
},
{
"title": "Mene ne ya kamata ya zama amsa kowa da kowa ga tanadin Yahweh?",
"body": "Kowa da kowa ya kamata ya yi ihu ta murna kuma a ɓarke da waka, ana yin waƙoƙin yabo ga Yahweh."
}
]