|
[
|
|
{
|
|
"title": "Yaushe ne marubucin ya yi kuka wa Yahweh, Allahn cetonsa?",
|
|
"body": "Marubucin yayi kuka dare da rana."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Mene ne marubucin ya roƙi Yahweh yayi masa?",
|
|
"body": "Ya roƙi Yahwe ya amsa addu'arsa kuma ya kasa kunne ga kukan sa."
|
|
}
|
|
] |