[
{
"title": "Wanne ayyukan Yahweh ne Asaf yake tunani a kai?",
"body": "Yana tunani game da ayyukan al'ajabin Yahweh na dã."
}
]