[
{
"title": "Mene ne ya faru da Dauda lokacin da yayi shuru?",
"body": "Ƙasusuwarsa sun lalace kuma yana nishe-nishe dukkan yini. hannun Allah da nauyi a bisa Dauda kuma ƙarfinsa ya gaza."
}
]