[
{
"title": "Wane ne Dauda yake son Yahweh ya ceta kuma ya albarkata?",
"body": "Dauda yana son Yahweh ya cece mutanensa kuma ya albarkaci gadonsa."
}
]