|
[
|
|
{
|
|
"title": "Menene Dauda ya kan yi idan yana zagaya bagadin Yahweh?",
|
|
"body": "Yana wakar yabo da karfi in kuma shaida dukkan ayyukan Yahweh masu girma."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yaya Dauda yake ji a gidan da Yahweh yake zaune?",
|
|
"body": "Yana kaunar gidan da Yahweh yake zama."
|
|
}
|
|
] |