|
[
|
|
{
|
|
"title": "Don mene ne sarkin bai jijjigu ba?",
|
|
"body": "Ba zai jijjigu ba domin ya dogara ga Yahweh ta wurin alkawarin amincin Madaukaki."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Wane ne hannun Yahweh zai kama?",
|
|
"body": "Hannunsa zai kama dukkan abokan gaban da sun ki Yahweh."
|
|
}
|
|
] |