26 lines
712 B
Plaintext
26 lines
712 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Wane ne mutum mara zargi ya rena?",
|
|
"body": "Ya rena mutumun wofi."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Wane ne mutum mara zargi ya girmama?",
|
|
"body": "Yana girmama wadanda ke tsoron Yahweh"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Idan ya rantse ba don kansa ba, menene baya yi?",
|
|
"body": "Baya fasa alƙawarinsa."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Idan mutum mara zargi ya bada bashin kudi, mene ne baya yi?",
|
|
"body": "Baya karɓar ruwa a kan kuɗin."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Mene ne mutum mara zargi baya karban cin hanci yayi?",
|
|
"body": "Baya karbar cin hanci domin ya yi shaidar zur a kan marar laifi."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Mene ne ba zai taba faruwa da mutum mara zargi da ke yin wadannan abubuwa?",
|
|
"body": "Ba zai taba girgiza ba."
|
|
}
|
|
] |