|
[
|
|
{
|
|
"title": "Wane ne Dauda zai ɗaukaka kuma ya albarkace shi?",
|
|
"body": "Dauda zai ɗaukaka Allah kuma Sarki, zai albarkaci sunansa har abada abadin."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Har sau nawa ne Dauda zai albarkaci Allah?",
|
|
"body": "Kowace rana Dauda zai albarkaci Allah."
|
|
}
|
|
] |