[
{
"title": "Don me wadanda basu kiran sunan Yahweh sun razana da fargaba?",
"body": "Sun razana da fargaba domin Allah yana tare da taruwar adalai."
},
"title": "Wane ne mafakar matalaucin mutum?",
"body": "Yahweh ne mafakarsa."
}
]