[
{
"title": "Don mene ne ya kamata mutane su yi godiya ga Yahweh?",
"body": "Ya kamata suyi godiya gare shi domin shi nagari ne, kuma alƙawarin amincisa ya dawwama har abada."
}
]