[
{
"title": "Mene ya cika bakunan mutanen sa'ad da Yahweh ya maido da kadarorin Sihiyona?",
"body": "Bakunansu na cike da dariya harsunansu kuma da waƙa."
}
]