[
{
"title": "Don menene Yahweh ba zai yashe da marubucin ba?",
"body": "Yahweh ba zai yashe da shi ba domin marubucin ya shelar ƙarfin Yahweh ga tsara mai zuwa, kuma ikonsa ga kowanne mai zuwa."
}
]