ha_psa_tq_l2/67/03.txt

10 lines
286 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanene zai yabi Allah?",
"body": "Dukkan mutane su yabi Allah."
},
{
"title": "Don menene al'ummai za su yi murna da waƙa?",
"body": "Bari al'ummai suyi murna su raira domin farinciki, gama za ka hukunta mutane cikin adalci, ka shugabanci mutanen duniya."
}
]