[
{
"title": "Don menene Allah zai nuna jinƙai wa mutanensa kuma ya albarkace su?",
"body": "Yayi masu albarka saboda a san hanyoyinsa a duniya, cetonka kuma cikin al'ummai dukka."
}
]