[
{
"title": "Don menene Tsaunin Sihiyona yayi murna kuma 'ya'ya mata na Yahuda su yi farinciki?",
"body": "Ya kamata su yi murna kuma su yi farinciki saboda shari'un Allah masu adalci."
}
]