ha_psa_tq_l2/36/10.txt

14 lines
480 B
Plaintext

[
{
"title": "Ma wanene Dauda ya roƙi Allah ya kawo amintaccen alƙawarinsa?",
"body": "Dauda ya roƙi Allah ya kawo amintaccen alƙawarin Allah ga waɗanda sun san Allah."
},
{
"title": "Menene Dauda ya roƙi Allah kar ya bari ya faru?",
"body": "Dauda roƙi Allah kar ya bar ƙafafunmai girman kai ya zo kusa da shi, kuma hannun mugaye su kore shi."
},
{
"title": "Menene zai faru da mugayen da suka faɗi?",
"body": "An buga su ƙasa basu iya tashi ba. "
}
]