[
{
"title": "Daga ina Dauda yake so Allah ya aika taimako da tallafi?",
"body": "Ya roki Yahweh ya aika taimako da tallafi daga a wuri mai tsarka a Sihiyona."
}
]