[
{
"title": "Ƙaƙa mala'iku za su kare su kuma yi tsaron wanda ya dogara ga Yahweh?",
"body": "Mala'ikun zasu tayar da shi tsaye da hannunnsu domin kada suyi tuntube a kan dutse."
}
]