[
{
"title": "Wanene zai albarkaci ya kuma yabi Allah cikin taron?",
"body": "Zuriyar Isra'ila na ainihi zasu albarkaci su kuma yabi Allah."
},
"title": "Wanene ƙaramin kabila?",
"body": "Benyamin ne kabila mafi ƙankanta."
}
]