ha_psa_tq_l2/68/01.txt

10 lines
337 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Dauda yake so ya far da maƙiyan Allah kuma ya waɗanda basu ƙaunar Allah?",
"body": "Yana son maƙiyan Allah a warwatsar da su, kuma waɗanda ke ƙin sa su gudu daga gabansa."
},
{
"title": "Menene adalai za su yi?",
"body": "Adalai zasu yi murna , farinciki, waƙa kuma suyi murna a gaban Yahweh."
}
]