ha_psa_tq_l2/42/09.txt

10 lines
314 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene maruɓucin zai tambayi Allah dutsensa?",
"body": "Zai tambaya me yasa Allah ya manta da shi, kuma me yasa yake makoki saboda danniyar maƙiya."
},
{
"title": "Da menene maruɓucin ke kwatanta tsautawar makiyansa?",
"body": "Yace su na kama da ciwo da ya farfasa ƙasusuwarsa. "
}
]