ha_psa_tq_l2/14/02.txt

10 lines
265 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me Yahweh ya dubi kasa daga sama a kan 'yan adam?",
"body": "Ya dubi kasa domin ya ga ko akwai mai fahimta, wanda ke neman sa."
},
{
"title": "Wane ne ya juya ya zama mara kirki?",
"body": "Dukkansu sun juya sun zama marasa kirki."
}
]