ha_psa_tq_l2/87/05.txt

10 lines
229 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Maɗaukaki zai yi wa Sihiyona?",
"body": "Maɗaukaki da kansa zai gina ta"
},
{
"title": "Mene ne Yahweh ya kula da yayi rajistan mutanen?",
"body": "Ya kula, ''Wannan an haife shi a can.''"
}
]