ha_psa_tq_l2/86/15.txt

10 lines
386 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda ya kwatanta Ubangiji?",
"body": "Dauda ya kwatanta Ubangiji a matsayin Allah mai jinƙai da alheri, mai jinkirin fushi, kuma mai mayalwacin alƙawari mai aminci da kuma madogara."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ta roƙi Ubangiji yayi masa?",
"body": "Dauda ya roƙi Ubangiji ya juya wurinsa, yayi masa jinƙai, ya bashi ƙarfi kuma ya ceci shi."
}
]