ha_psa_tq_l2/86/13.txt

10 lines
333 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yace amintaccen alƙawarin Allah a kansa zai yi?",
"body": "Allah ya ceto ran Dauda daga zurfafan lahira."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yace masu girman ƙai da masu tashin hankali sun yi?",
"body": "Ƙungiyar masu husuma sun tasar wa Dauda, su na neman ransa kuma ba su martaba Allah ba."
}
]