ha_psa_tq_l2/69/03.txt

10 lines
246 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ke faruwa da Dauda da yake jiran Allahnsa?",
"body": "Ya gaji da kuka, maƙogwarona ya bushe, idanuna sun dishe."
},
{
"title": "Maƙiyan Dauda nawa da sun ƙi shi?",
"body": "Maƙiyan sa sun fi suman kansa."
}
]