ha_psa_tq_l2/63/09.txt

6 lines
210 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne zai faru ga waɗanda ke son su hallakar da ran Dauda?",
"body": "Zasu faɗa cikin wuri mai zurfi na duniya, za a bashe su ga hannun masu aiki da takobi, zasu zama abicin diloli."
}
]