ha_psa_tq_l2/89/44.txt

10 lines
258 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene ya faru da martaba da kursiyin sarkin?",
"body": "An kawo ƙarshen martabarsa kuma karya kursiyinsa."
},
{
"title": "Menene ya faru da kwanakin shafaffen sarkin?",
"body": "An gajarta kwanakin sa kuma rufe shi da kunya."
}
]