ha_psa_tq_l2/89/30.txt

6 lines
251 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Yahweh zai yi wa 'ya'yan Dauda idan su ƙi dokoƙin Yahweh, rashin biyayya wa umurnansa, karya kuma ba su ajiye ɗokansa ba? ",
"body": "Yahweh zai hori rashin biyayyarsu da sandar ƙarfe laifofinsu kuma da nushe-nushe."
}
]