ha_psa_tq_l2/89/24.txt

10 lines
325 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene zai kasance da Dauda kuma yaya zai yi nasara?",
"body": "Gaskiyar Yahweh da alƙawarin amincinsa zai kasance tare da Dauda kuma ta wurin sunan Yahweh zai yi nasara."
},
{
"title": "Menene Dauda zai kira ga Yahweh?",
"body": "Zai yi kira ga Yahweh ubansa, Allahn sa, kuma dutsen cetonsa."
}
]