ha_psa_tq_l2/89/19.txt

10 lines
299 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Yahweh yace a wahayi ga masu aminci?",
"body": "Yace ya sa kambi bisa mai iko kuma ya tayar da wani da aka zaɓa daga cikin mutane."
},
{
"title": "Menene Yahweh yace zai yi wa bawansa Dauda?",
"body": "Yace ya ƙebe shi, zai taimake shi, kuma zai ƙarfafa shi."
}
]