[
{
"title": "Menene ya faru da mutane masu bauta wa Yahweh?",
"body": "Masu albarka ne waɗanda ke tafiya cikin hasken Yahweh, su na murna da sunan Yahweh kuma su na ɗaukaka amincin Yahweh."
}
]