ha_psa_tq_l2/89/13.txt

14 lines
405 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene marubucin yace game da hannun Yahweh?",
"body": "Yahweh yana da damtse mai iko da kuma hannu mai ƙarfi, hannunka na dama kuma yana da tsayi."
},
{
"title": "Menene ginshiƙin kursiyin Yahweh?",
"body": "Aminci da adalci ne kinshiƙin kursiyin Yahweh."
},
{
"title": "Menene ke zuwa gaban Yahweh?",
"body": "Alƙawari mai aminci da kuma gaskiya na gaban Yahweh."
}
]