ha_psa_tq_l2/89/10.txt

14 lines
376 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Yahweh yayi amfani da shi ya watsar da abokan gabansa?",
"body": "Yayi amfani da ƙafaɗarsa mai ƙarfi."
},
{
"title": "Menene Yahweh yayi wa Rahab?",
"body": "Ya murkushe ta kamar wani da aka kashe."
},
{
"title": "Menene ke kasancewa ga Yahweh wanda yayi duniya da dukan da ke a cikinta?",
"body": "Sammai da duniya na Yahweh ne."
}
]