ha_psa_tq_l2/68/30.txt

10 lines
270 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Dauda yace domin tsautawa?",
"body": "Dauda ya tsauta wa namomin jejin dake zama cikin iwa a kan mutane da kuma bijimai masu yawa da 'yan maruƙa."
},
{
"title": "Wanene zai fito daga Masar?",
"body": "Sarakuna zasu fito daga Masar."
}
]