[
{
"title": "Menene zai faru ga waɗanda ke son su hallakar da ran Dauda?",
"body": "Zasu faɗa cikin wuri mai zurfi na duniya, za a bashe su ga hannun masu aiki da takobi, zasu zama abicin diloli."
}
]