|
[
|
|
{
|
|
"title": "Yaya Dauda yake neman Allah?",
|
|
"body": "Yana neman Allah da gaske, ransa ya ƙishin sa, jiƙinsa yana ƙagara ga Allah"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Idan Dauda ya dubi Allah a Wuri Mai Tsarki, menene yake gani?",
|
|
"body": "Yana ganin iko da ɗaukakar Allah."
|
|
}
|
|
] |