ha_psa_tq_l2/36/05.txt

14 lines
371 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya isa sammai da kuma giza-gizai?",
"body": "Amintacen alƙawarin Yahweh ya isa sammai, kuma amincinsa ya isa giza-gizai."
},
{
"title": "Yaya adalcin yahweh yake?",
"body": "Adalcin na kama da dogayen duwatsu da kuma zurfafan tekuna."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh yake karewa?",
"body": "Yahweh yana kare mutane da dabbobi."
}
]