10 lines
345 B
Plaintext
10 lines
345 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Menene Dauda yake roƙan Allah yayi?",
|
|
"body": "Dauda na roƙan Allah ya cece shi kuma ya taimake shi da sauri."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Menene Dauda yake so Allah yayi wa waɗanda ke neman ransa?",
|
|
"body": "Dauda yana so Allah ya sa waɗanda ke so su ɗauki raina su ji kunya su ƙasƙanta, bari su koma baya a wulaƙance."
|
|
}
|
|
] |