ha_psa_tq_l2/89/11.txt

10 lines
224 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne na Yahweh mahallacin duniya da komai da ke cikin ta?",
"body": "Sammai da duniya duk na Yahweh ne."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh ya hallita?",
"body": "Yahweh ya hallaci arewa da kudu."
}
]