ha_psa_tq_l2/89/01.txt

14 lines
333 B
Plaintext

[
{
"title": "Waƙar mene ne marubucin zai yi har abada?",
"body": "Zai yi waƙar ayyukan alƙawarin amincin Yahweh."
},
{
"title": "Wanne shela ne marubucin zai yi wa tsara mai zuwa?",
"body": "Zai yi shelar gaskiyar Yahweh."
},
{
"title": "Ine ne gaskiyar Yahweh a ka gina?",
"body": "An gina ta a sammai ne."
}
]