|
[
|
|
{
|
|
"title": "Abokan gaban Dauda guda nawa ne ke ƙin shi?",
|
|
"body": "Abokan gabansa sun fi yawan gashin kansa."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Menene Allah ya sani game da Dauda?",
|
|
"body": "Allah ya san wawancin Dauda kuma zunubansa ba ɓoyayyu bane a wurin Allah."
|
|
}
|
|
] |