[
{
"title": "Mene ne maruɓucin yace wa duniya suyi?",
"body": "Yace dukkan ku kuyi sowa ta farinciki ga Allah, ku raira ɗaukakar sunansa, ku sa yabonsa ya zama ɗaukakakke."
}
]