14 lines
497 B
Plaintext
14 lines
497 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Mene ne Allah zai yi wa makiyan Dauda?",
|
|
"body": "Allah zai harbe su kuma yanzu-yanzu za su ji ciwo daga kibiyoyinsa."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Domin ayukkan Allah, menene zai ga maƙiyan?",
|
|
"body": "Maƙiyan zasu yi tuntuɓe kuma waɗanda sun gan su zasu kaɗa kansu."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Mene ne dukkan mutane zasu ce idan Allah ya hukunta maƙiyan Dauda?",
|
|
"body": "Dukkan mutane zasu firgita, su shaida ayyukan Allah, kuma cikin hikima zasu yi tunani a kan abin da ya yi."
|
|
}
|
|
] |