ha_psa_tq_l2/40/16.txt

10 lines
360 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne addu'ar Dauda a kan waɗanda ke neman Allah kuma su na ƙaunar cetonsa?",
"body": "Yayi addu'a suyi farinciki kuma suyi murna cikin Allah, kuma su ci gaba da cewa, \"a yabi Yahweh.\""
},
{
"title": "Yaya Dauda ya kwatanta Ubangiji?",
"body": "Ubangiji yana tunani a kansa, shi ne taimakon sa, kuma yana ƙubutar da Dauda."
}
]